Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya bukaci da a dage da aiki tukuru a sabon zamani da ake ciki
2019-09-23 21:34:37        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci al'ummar kasarsa da su zage damtse wajen tabbatar da nasarar salon gurguzu mai halayyar musamman na kasar Sin a sabon zamani da ake ciki.

Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, ya bayyana hakan ne, yayin bikin nune-nune game da nasarori da aka samu a kasar, a gabar da jamhuriyar jama'ar kasar ta Sin ke ciki shekaru 70 da kafuwa. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China