Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Huawei ya ba da takardar bayyana ra'ayinsa kan fasahar 5G
2019-09-11 14:02:49        cri

Kawancen sadarwa na kasa da kasa, ya gudanar da bikin nune-nunen ci gaban sadarwa na kasa da kasa na shekarar 2019 a jiya Talata a birnin Budapest, fadar mulkin kasar Hungary. A yayin bikin, kamfanin Huawei ya gabatar da takardar bayyana ra'ayinsa kan fasahar 5G, don hangen nesa kan yadda za a yi amfani da fasahar 5G a filaye da dama, tare da yin kira ga kungiyoyin sadarwa, da kuma hukumomin sa ido, da su sa kaimi na kaiwa ga ma'auni iri guda a duniya, don tabbatar da albarkatun da za a yi amfani da su, da shimfida yanayin kasuwa mai nagarta wajen samar da 5G. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China