Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Huawei ya kai kara gaban kotu kan takunkumin da majalisar gudanarwar Amurka ta sanyawa masa
2019-05-29 10:38:45        cri

Kamfanin Huawei ya ba da labarin cewa, ya shigar da kara gaban kotu, kan takunkumin da Amurka ta sanya masa, karkashin dokar kasafin kudin ma'aikatar tsaron kasar na shekarar 2019 da majalisar gudanarwa kasar ta fitar.

Huawei ya bayyana cewa, dokar ta sanya masa takunkumi ba gaira ba dalili da nufin korar sa daga kasuwar Amurka. Yana mai cewa matakin tamkar mulkin kama karya ne, wanda ya kafa doka kai tsaye maimakon yin bincike, kuma ya sabawa tsarin mulkin kasar. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China