Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya yi ta'aziyyar mutuwar Robert Gabriel Mugabe
2019-09-07 19:46:28        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika sako ga takwaransa na kasar Zimbabwe Emmerson Dambudzo Mnangagwa a yau Asabar, inda ya nuna ta'aziyyar mutuwar tsohon shugaban kasar Robert Gabriel Mugabe. A madadin gwamnati da kuma jama'ar kasar Sin, Xi Jinping ya bayyanawa Emmerson Dambudzo Mnangagwa matukar juyayi tare da jajantawa gwamnati da jama'ar kasar da iyalan Robert Gabriel Mugabe da dangoginsa. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China