![]() |
|
2019-09-02 18:30:17 cri |
Xi, wanda shine babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban babbar hukumar sojojin kasar, yayi wannan kira ne a lokacin da yake ganawa da wakilan dake halartar babban taron kungiyar RCSC karo na 11 a babban dakin taron jama'a dake birnin Beijing.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China