Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada bukatar kwalejojin su taka rawa wajen bunkasa makomar aikin gona
2019-09-06 11:16:28        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya karfafawa kwalejojin nazarin aikin gona na kasar, da su karfafa koyar da ilimin tarbiya da zakulo dalibai masu hazaka, ta yadda za a bunkasa aikin gonar kasar.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban hukumar kolin sojojin kasar, ya bayyana hakan ne, lokacin da yake ba da amsar wasikar da sakatarori da shugabannin jam'iyya da masana daga kwalejojin nazarin aikin gona sama da 50 suke rubuta masa jiya Alhamis.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China