Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi: Sin za ta cika alkawuranta ta hanyar aiki a zahiri yayin da ake kara bude kofa ga kasashen waje
2019-09-06 19:41:14        cri
A yau Juma'a, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya sanar da kudurin kasar sa, na cika alkawuranta ta hanyar yin aiki a zahiri, yayin da take kara bude kofa ga kasashen waje.

Shugaban na Sin ya yi wannan alkawari ne a nan birnin Beijing, yayin zantawarsa da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, wadda ke ziyara a kasar ta Sin. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China