Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dumamar yanayin duniya na yin tasiri ga wasu biranen Afirka ta Kudu
2019-09-02 14:20:29        cri
Wata masaniyar harkokin muhalli daga kasar Afirka ta Kudu Marian Nieuwoudt ta bayyana cewa, dumamar yanayin duniya tana sanya ruwayen teku kara yin toroko, matsalar da ta fara yin illa ga wasu biranen dake dab da teku a Afirka ta Kudu, ciki har da Cape Town, har ma an fara shirye-shiryen sake tsugunar da mazauna biranen zuwa wurare masu tudu.

Marian Nieuwoudt ta kuma jaddada muhimmancin tuddai da dausayi ga ayyukan yaki da matsalar dumamar yanayi, yayin da birnin Cape Town ya samu wasu nasarori a fannin farfado da yankunan tuddai.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China