Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ministan kudin Afrika ta Kudu ya gabatar da taswirar raya tattalin arzikin kasar
2019-08-28 11:05:56        cri
Ministan kudin Afrika ta Kudu Tito Mboweni, ya gabatar da taswirar raya tattalin arzikin kasar da aka dade ana dako, wadda ta mayar da hankali ga muhimman sauye- sauye.

Takardar, wadda ma'aikatar kudin kasar ta shirya, yunkuri ne na bayyana sakamakon raya kowane bangare na tattalin arziki da sauya fasalin tattalin arzikin da takara tsakanin wasu shirye-shirye da samar da dabaru na cikin gida da na ketare da za su mara baya ga wadannan manufofi masu muhimmanci. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China