Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yawan bola mai gurbata muhalli da Sin ta shigo da su a shekarar 2019 ya ragu
2019-08-22 15:28:35        cri

Sin ta fitar da kididdiga a kwanan baya, wadda ke nuna cewa, a farkon rabin shekarar bana, yawan bola mai gurbata muhalli da Sin ta shigo da ita, wadda za a iya amfani da su ta kai ton miliyan 7.286, adadin da ya ragu da kashi 28.1 cikin dari, bisa na makamancin lokaci na bara, matakin da ya bayyana cewa, an cimma nasara sosai wajen rage shigo da irin wadannan bola da shara masu bata muhalli. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China