Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yawan kwal da Sin ta samar ya ninka sau 114 cikin shekaru 70 da kafuwarta
2019-08-22 11:19:10        cri

 

Yawan kwal da Sin ta samar ya ninka sau 114 cikin shekaru 70 da kafuwarta. A farko dai adadin bai wuce ton miliyan 32 ba, amma ya zuwa shekarar 2018 wannan adadi ya kai ton biliyan 3.68. Hakan ya sa, kasar Sin ta sauya matsayinta na kasa dake matukar karancin kwal, zuwa kasa dake samun daidaito tsakanin samarwa da bukatun kwal.

A sa'i daya kuma, na'urorin hakar kwal sun samu ci gaba sosai a kasar Sin, matakin da ya sa sana'ar samar da kwal ta sauya sosai, inda ake amfani da injuna, da kimiyya da fasahar zamani, a maimakon da, da ake sarrafa ma'adanin da hannu. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China