Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Cibiyar yada labarai ta bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar sabuwar Sin za ta fara aiki a 23 ga Satumba
2019-08-21 15:13:02        cri

An kafa cibiyar yada labarai ta bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar sabuwar kasar Sin a ginin cibiyar yada labarai ta Media Center, kuma za a fara gudanar da ita a ranar 23 ga watan Satumba. Kaza lika za a fara amfani da tsarin yin rajistar 'yan jarida ta adireshin yanar gizo na(http://reg70prc.zgjx.cn), don haka ana maraba da 'yan jarida na yankunan Hong Kong da Macao da lardin Taiwan da dai sauransu, da 'yan jaridar kasashen waje za su yi rajista a wannan shafin Intanet, daga ranar 22 ga watan Agusta zuwa ranar 8 ga watan Satumba na bana. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China