Za a gudanar da taron tattaunawa kan ciniki tsakanin manyan jami'an Sin da Amurka karo na 12 a makon gobe
2019-07-25 19:02:07 cri
Kakakin ma'aikatar cinikayya ta kasar Sin Gao Feng ya bayyana a yau Alhamis cewa, manyan jami'an Sin da Amurka za su hadu da juna daga ran 30 zuwa 31 ga watan Yuli a birnin Shanghai don gudanar da taron tattauna batun ciniki tsakanin manyan jami'an Sin da Amurka karo na 12 bisa tushen adalci da mutunta juna. (Amina Xu)