![]() |
|
2019-08-14 16:10:15 cri |
Ofishin gwamnatin tsakiya na kasar Sin a yankin musammam na Hong Kong, ya bayyana bacin rai tare da yin tir da harin da masu zanga-zanga suka kai wa mazauna babban yankin kasar Sin 2, a filin jirgin saman kasa da kasa na Hong Kong a jiya Talata. (Fa'iza Msutapha)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China