Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya yi kira da a bullo da sabbin abubuwa na ci gaba a harkokin 'yan mazan jiya
2019-07-26 19:15:38        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a kara zage damtse wajen bullo da sabbin abubuwa na ci gaba a ayyukan da suka shafi 'yan mazan jiya.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana kwamandan rundunar askarawar kasar, ya yi wannan kiran ne, yayin ganawa da wakilan 'yan mazan jiya, wadanda suka zo birnin Beijing, don halartar taron kasa game da ayyukan da suka harkokin 'yan zaman jiya. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China