Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya yi kira da a yayata akidar taimakon jin kai
2019-07-24 20:02:32        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a yayata akidar taimakon jin kai na sadaukar da kai, da abokantaka da taimakon juna da samun ci gaba.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakaraten kwamitin koli na JKS, kana shugaban rundunar askarawar kasar, ya bayyana hakan ne, cikin wata wasikar taya murna da ya aika wa babban taro na biyu na majalisar kungiyoyin masu aikin sa-kai na kasar (CVSF). (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China