Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya aike da sakon taya murnar cika shekaru 70 da kafa kungiyar masu fasaha da ta marubuta ta kasar Sin
2019-07-16 15:43:33        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murnar cika shekaru 70 da kafa kungiyoyin marubuta da masu fasaha na kasar.

Xi Jinping wanda shi ne babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS kuma shugaban rundunar sojin kasar, ya aike da gaisuwa ga marubuta da masu fasaha dake fadin kasar, a madadin kwamitin tsakiya na JKS. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China