Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amurka na fakewa da batun hadarin tsaro don dakile kamfanonin kasar Sin
2019-07-25 20:15:34        cri

An ba da labari cewa, kamfanin CAPE na kasar Amurka ya sanar da daina mu'amala da kamfanin kera jirgin sama maras matuki na DJ na kasar Sin a kwanan baya.

Kakakin ma'aikatar cinikayya ta kasar Sin Gao Feng ya mai da martani a yau Alhamis cewa, zargin da CAPE ya yi ba shi da tushe balle makama, kuma fakewa da maganar hadarin tsaro don dakile kamfanonin kasar Sin babu abin da zai shafa sai moriyarsu. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China