Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin: Yadda Amurka ta ba kamfanonin kasar Sin matsalar gudanar da ayyukansu zai lalata yanayin zuba jari
2019-07-23 19:28:03        cri
Madam Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta furta a yau Talata cewa, yadda kasar Amurka take kokarin hana ruwa gudu ga ayyukan wasu kamfanonin kasar Sin, ba tare da wani gamsashen dalili ba, ya girgiza imanin da masu zuba jari na kasar Sin ke da shi kan manufofi da kasuwanni na kasar Amurka, kuma zai sanyaya gwiwar 'yan sauran kasashe wadanda ke da niyyar zuba jari a Amurka.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China