Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin ta fitar da sabon daftarin bayani kan sana'o'i domin karfafa gwiwar masu zuba jari na ketare
2019-06-30 21:27:51        cri
A yau Lahadi ne Hukumar kula da raya kasa da aiwatar da gyare-gyare ta kasar Sin, da hadin gwiwar ma'aikatar kula da cinikayya ta kasar, suka fitar da daftarin da aka yi wa gyaran fuska, wanda ke kunshe da jerin bayanai kan sana'o'i daban daban, domin karfafa gwiwar masu zuba jari na ketare. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China