Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban kasar Sin ya tashi don halartar taron G20 a Osaka
2019-06-27 10:54:19        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bar birnin Beijing da safiyar yau Alhamis, domin halartar taro na 14, na kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki (G20), wanda zai gudana a birnin Osaka na kasar Japan.

Xi Jinping zai halarci taron ne bisa gayyatar Firaministan Japan, Shinzo Abe. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China