Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An karrama shugaban kasar Sin da lambar yabo mafi daraja ta kasar Kyrgyzstan
2019-06-13 18:46:46        cri
Shugaban kasar Kyrgyzstan Sooronbay Jeenbekov, ya karrama shugaban kasar Sin Xi Jinping, da lambar yabo mafi daraja ta kasar sa.

An baiwa shugaban na Sin lambar ta "Manas Order of the First Degree" ne a yau Alhamis. Kafin hakan, shugabannin biyu sun zanta da juna, sun kuma amince da daga matsayin dangantakar kasashensu, zuwa cikakkiyar dangantakar kawance daga dukkanin fannoni zuwa sabon matsayi. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China