in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani jirgin ruwa dauke da bakin haure ya kife a tekun da ke dab da Italiya
2013-12-09 16:28:42 cri


Ranar 3 ga watan Oktoba, wani jirgin ruwa dauke da bakin haure 500 ya kife, yayin da ya kusan isa tsibirin Lampedusa na kasar Italiya. Ya zuwa ranar 6 ga watan Oktoba, yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon wannan hadari ya kai 194. An dai yi hasashen cewa kila yawan wadanda suka mutu sakamakon lamarin zai iya wuce mutum 350.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China