in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rufe babban taron hana kwararar hamada na MDD
2013-12-09 16:23:43 cri

Ranar 28 ga watan Satumba, an rufe babban taro karo na 11 na kasashen da suka daddale yarjejeniyar hana kwararar hamada ta MDD a birnin Windhoek, hedkwatar kasar Namibia, wanda aka yi makonni 2 ana gudanarwa. Mahalarta taron sun cimma daidaito kan yadda za a kyautata aiwatar da yarjejeniyar yadda ya kamata, da cimma burin kasa da kasa na hana karuwar lalacewar yanayin kasa, da aka gabatar da shi a yayin taron koli na Rio +20 da aka yi a shekarar 2012.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China