in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shekaru 75 na CRI, Tamkar shekaru dubu 75000 ne!
2016-12-03 11:56:13 cri
Shekaru 75 da kafuwar CRI, tamkar shekaru 75000 ne Ga Masu sauraro. Hakika ko shakka babu, cikar kafar yala labarai ta CRI, shekaru 75 da kafuwa wani gagarumin cigaba ne, musamman ga nahiyar mu ta africa, ganin irin yanda CRI take taka rawa, wajen Ilmantarwa, Fadakarwa, da kuma bayar da nishadi, ga masu sauraro.

CRI taka gagarumar rawa, wajen ilmantar da dubban al'umma halin da duniya ke ciki, dama al'amurran yau da kullum a ko ina a fadin duniya. Wanda wannan ba karamin taka rawa yayi ba, wajen sanya zukatan al'umma musamman na africa tafiya dai-dai da zamani. Da wannan nake taya 'yan uwa masoya CRI, dama ma'aikatan CRI, murnar cika shekaru 75 da soma watsa labarai a sassa daban-daban na duniya, CRI Hausa ''Tafiya sama sai jirgi, tafiya kasa ko sai mota.

Daga Aminu Dankaduna Amanawa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China