in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Na gamsu da jawabin da shugaban kasar Sin mista Xi Jinping bisa kyautata rayuwar tsofi a kasar Sin
2016-05-30 08:40:45 cri
Hakika matakan da gwamnatin jam'iyar kwaminis ta kasar Sin karkashin jagorancin shugaban kasar Sin mr. Xi jinping wanda ya jaddada kira ga jama'ar kasar Sin na su kara bada himma wajen bada kulawa ta masamman ga tsofi wayanda ke bukatar tallafin gwamnati da ta jama'ar kasar Sin. Ya kyautu, kasashen duniya takwarorin kasar Sin na su hanzarta yin koyi da kyawawan manufufin bada tallafi ga rayuwar jama'a masamman ma tsofi dake bukatar kulawa ta masamman. A halin yanzu dai, gwamnatin kasar Sin ta matsayin koli a dud duniya wajen bada kulawar masamman ma ga tsofi da gajiyaiyu masu bukatar tallafin gwamnati da ta jama'ar kasar Sin.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China