Slm. Yanzu muna maida hankali bisa ziyarar shugaba Xi a kasashen Iran, Saudia Arebia da Masar. Muna fata za ku watso mana da labaru da rahotanni masu dumi-dumi dangane da wannan ziyara mai cike da tarishi.
A shekarar 1999, tsohon shugaban kasar Sin mr. Jiang Zemin ya ziyarci kasar Saudia Arebia inda ya gana da mahukuntan kasar Saudia tare da rittaba hannu bisa hadin gwiwa ta fannin harkokin man fetur da dai sauransu.
Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.