Ina kira ga kasashen Saudiyya da Iran da kwiwa Allah da Annabi kukai zuciya nesa ku sasanta tsakaninku, domin a matsayinku na manyan kasashen musulmai bai kamata ace an sami irin wannan takun sakar a tsakaninku ba, kuma yin hakan ba karamin koma baya bane ga daukacin al'umar musulmai, da fatan zaku maida komai ba komai ba, Allah ka bamu zaman lafiya a duniya baki daya amin.
Isuhun Diyla Paki Kofar Gabas, a jahar Kaduna