in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Majalisar sojojin Sudan ta musanta yunkurin tarwatsa masu zaman dirshan a helkwatar sojojin
2019-05-13 11:13:34 cri
Majalisar sojoji mai shugabancin rikon kwarya a Sudan (TMC), ta sanar a ranar Lahadi cewa, ta musanta yunkurin tarwatsa dubban mutane masu zanga-zanga dake zaman dirshan a gaban babbar helkwatar sojojin kasar dake birnin Khartoum.

Majalisar sojojin, ta kuma gargadi wasu kungiyoyi, da su guji toshe manyan titunan mota a birnin Khartoum, TMC ta ce, wannan mataki ba za'a lamince shi ba saboda zai iya haifar da tashin hankali wanda ke bukatar hukumomi su dauki matakan da suka dace don shawo kan matsalar yadda ya kamata.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China