in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara farfado da kayayyakin da ke da tambura masu dogon tarihi a yankin Delta na kogin Yangtse
2019-05-08 10:14:37 cri

Yanzu tambura kayayyaki masu dogon tarihi a yankin Delta na kogin Yangtse na kokarin neman sabuwar hanyar farfado da kansu, wadanda yawansu ya zarce daya bisa uku na tsoffin tamburan kayayyaki a fadin kasar Sin. A ranar 7 ga wata ne, aka kafa wani dandalin farfado da kayayyakin da ke da tambura masu dogon tarihi daga dukkan fannoni a garin Fengjing da ke yankin Jinshan na birnin Shanghai, wadanda suka hada da ayyukan nazari, tsara fasali, samarwa, kerawa, sayarwa, da nuna tsoffin tanburan kayayyakin.

Yankin Delta na kogin Yangtse na da dimbin tambura kayayyaki masu dogon tarihi. Bayanai da hukumar kula da harkokin kasuwanci ta birnin Shanghai ta fitar na nuna cewa, yawan tamburan kamfanoni masu dogon tarihi ya kai 392, wanda ya kai kaso 34.75 cikin dari na duk fadin kasar Sin.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China