in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya yi kira ga matasa da su rungumi ikidun da'a
2019-04-30 12:07:15 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira ga matasan kasar sa, da su martaba gudumawar JKS, da kasar su, da ma al'ummar ta baki daya.

Shugaban na Sin ya ce, ya zama wajibi matasa su rungumi kyawawan akidun kwaminisanci na ainihi, su kaucewa aikata ba daidai ba domin mallakar dukiya, da son holewa, da bin manufofin kashin kai ko watsi da dokoki.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China