in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#EXPO2019#Xi Jinping: dole ne a aiwatar da shawarar BRI ba tare da gurbata muhalli ba
2019-04-28 21:03:21 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi kira yau a yayin bikin bude taron baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa a nan Beijing cewa, a yayin taron kolin hadin gwiwar kasa da kasa kan shawarar "ziri daya da hanya daya", wato BRI karo na 2, an cimma daidaito kan bude kofa wajen aiwatar da shawarar "ziri daya da hanya daya" ba tare da gurbata muhalli ba. Kasar Sin na son hada kai da kasashen duniya wajen kafa duniya mai kyan gani, da raya al'umma mai kyakkyawar makoma ga dukkan bil'Adama. Ya kuma yi kira da daidaikun mutane su fa daukar mataki akan kansu daga yanzu, a kokarin kiyaye muhalli daga zuriya zuwa zuriya. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China