in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#EXPO2019#Xi Jinping:Kasar Sin na kokarin raya muhallinta
2019-04-28 20:46:40 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya furta wajen bikin kaddamar da taron baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa na birnin Beijing cewa, yanzu kasar Sin tana kokarin raya muhallinta na halittu, ta yadda za ta nuna ma mutanen duniya karin yanayi mai kyau, da duwatsu masu ni'ima, gami da ruwa mai tsabta. A cewar shugaban kasar Sin, an riga an sanya aikin kyautata muhalli cikin babban shirin kasar na raya kasa, kana jama'ar kasar sun dau niyyar kara kayatar da kasarsu. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China