in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#EXPO2019#Xi Jinping: Ana fatan za a iya jin dadin kyakkyawan muhalli a nan gaba
2019-04-28 20:34:36 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi kira yau a yayin bikin bude taron baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa a nan Beijing cewa, dole ne a kiyaye daidaiton muhallin duniya, a kokarin ganin zuri'a ta gaba za su gaji dimbin dukiyoyi yayin da suke jin dadin kallon taurari a sama, hawan dutse mai launin kore da jin dadin kamshin furanni a nan gaba. Ya ce, muddin ana amfani da albarkatun muhalli da kiyaye su yadda ya kamata, za a ci gajiyar muhalli sosai. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China