in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ba ta yarda Amurka ta sayar wa Taiwan makamai ba
2019-03-22 19:53:16 cri

Yau Jumma'a 22 ga wata Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya ce, kasar Sin ba ta amince kasar Amurka ta sayar wa Taiwan makamai ba, kuma ba za ta sauya matsayinta kan wannan batu ba. Haka kuma ta riga ta tuntubi Amurka a hukumance.

Rahotanni na cewa, a kwanakin baya ne, gwamnatin Amurka ta kuduri aniyar sayar wa yankin Taiwan jiragen saman yaki kirar F-16 fiye da 60. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China