in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin CMG ya nuna ingantattun fasahohin sadarwa na 5G da 4K a wajen tarukan majalissun kasar
2019-03-12 10:25:55 cri

A wannan lokacin da ake gudanar da tarukan shekara-shekara na majalissun kasar Sin na NPC da CPPCC, wato majalisar wakilan jama'ar kasar, da majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar, babban gidan rediyo da telabijin na kasar Sin CMG,ya kafa wani dandali na musamman a cikin babban dakin taron jama'a, inda ake gudanar da tarukan majalissun, don nuna wasu hotunan bidiyo masu inganci sosai, wadanda aka tsara su da ingantattun fasahohin sadarwa irinsu 5G da 4K.

Wasu daga cikin hotunan bidiyon an turo su ne daga wurare daban daban na kasar, duk da cewa hotunan suna da inganci kwarai, amma ta hanyar fasahar 5G za a iya tura su cikin sauri.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China