in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya mika sakon gaisuwa ga mata a ranar mata ta duniya
2019-03-08 15:27:37 cri
Yayin da ake bikin ranar mata ta duniya a yau Juma'a, Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya mika sakon gaisuwa da fatan alkhairi ga mata wakilan jama'a da masu bada shawara kan harkar siyasa da sauran ma'aikata a taruka 2 na kasar dake gudana, da matan dukkan kabilu da ma na dukkan bangarorin. (Fa'iza Mustapha)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China