in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#2019taruka2#Kasar Sin za ta ingiza ci gabanta ba tare da gurbata muhalli ba
2019-03-05 10:39:55 cri

Yau firayin ministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana cewa, bana gwamnatinsa za ta kara ingiza aikin yaki da kuma magance gurbataccen muhalli domin kara kyautata muhallin. Misali, za a rage gurtabacciyar iskar da za a fitar kamar su SO2 da N2O da kaso 3 bisa dari, haka kuma za a kara rage PM2.5 a muhimman yankunan kasar, tare kuma da kara tsaftace ruwa da kyautata ingancin gona, ta yadda za a kara karfafa aikin kiyaye muhallin halittu masu rai da marasa rai, tare kuma da samar da muhallin rayuwa mai inganci ga al'ummar kasar.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China