in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#2019taruka2#Sin za ta kara kyautata muhallin kasuwanci bana
2019-03-05 10:09:24 cri

Yau Talata firayin ministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana a cikin rahoton aikin gwamnatinsa cewa, bana kasar Sin za ta kara hanzartar gina tsarin kasuwa irin na zamani, kuma mai bude kofa, tare da kago muhallin kasuwanci mai adalci da zai dace da takarar dake tsakanin kasa da kasa, domin cimma burin nan, gwamnatin kasar Sin za ta kara saukakawa da kuma kyautata aikin hukumominta, ta yadda za a tabbatar da adalci yayin da ake goggaya a kasuwa.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China