in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya aika da sakon taya murnar bude bikin shekarar musaya tsakanin kafofin watsa labaru na Sin da ASEAN
2019-02-21 11:19:06 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika da sakon taya murnar bude bikin shekarar musaya tsakanin kafofin watsa labaru na Sin da ASEAN da aka shirya a jiya Laraba.

A cikin sakon, Xi ya nuna cewa, dangantakar dake tsakanin Sin da ASEAN na shiga wani sabon zamani na ci gaba a dukkan fannoni. Yana fatan kafofin watsa labaru za su inganta sada zumunci da hakikanin hadin kai a tsakanin bangarorin biyu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China