in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gabatar da gaisuwar bikin sabuwar shekara ga jama'ar kasar Sin
2019-02-01 18:45:51 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ziyarci gidajen wasu mazauna birnin Beijing, a yau Jumma'a, inda ya taya su, gami da daukacin jama'ar kasar Sin murnar bikin sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, wanda za a fara a Talata mai zuwa.

Shugaban ya ce, "Ina fatan jama'ar kasarmu za su kara jin dadin zaman rayuwa, haka kuma ina fatan ganin kasarmu ta kara samun ci gaban tattalin arziki da walwala. A karshe ina tare da fata, na ganin an samu jituwa a gidajenku, da ci gaban harkokinku na yau da kullum, sa'an nan ku samu jin dadi da murna a lokacin bikin bazara!" (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China