in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ribar bangaren masana'antun Sin ta karu da kaso 10.3 bisa dari a 2018
2019-01-28 15:39:50 cri

Hukumar kididdiga ta kasar Sin, ta ce manyan masana'antun kasar sun rike kambunsu na samun ci gaba, inda jimilar ribar masana'antun dake samun kudin shigar da ya kai sama da yuan miliyan 20, kwatankwacin dala miliyan 2.96 a kowacce shekara, ya kai yuan triliyan 6.6 a bara, adadin da ya karu kan na shekarun baya da kaso 10.3 bisa dari. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China