in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya gabatar da jawabi yayin gangamin cika shekaru 40 da aikewa da sako ga 'yan uwa mazauna yankin Taiwan
2019-01-02 11:13:47 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gabatar da jawabi a Larabar nan, yayin taron bikin cika shekaru 40 da aikewa da sako ga 'yan uwa mazauna yankin Taiwan.

Sinawa sun yi gangami a dakin taruwar jama'a dake nan birnin Beijing, domin halartar wannan biki mai muhimmanci. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China