in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
AMISOM ta musanta hallaka sojoji a kudancin Somalia
2018-11-29 19:30:08 cri
Tawagar wanzar da zaman lafiya ta kungiyar AU mai aiki a kasar Somalia ko AMISOM a takaice, ta musanta jita jitar da ake yadawa, cewa wai mayakan kungiyar 'yan ta'adda ta Al Shabab, sun hallaka wasu dakarun rundunar a yankin Lower Shabelle dake kudancin kasar Somalia.

Rundunar ta AMISOM ta ce dakarun ta na ci gaba da sintiri a yankin, sun kuma cimma nasarar dakile yunkurin da 'yan ta'adda suka yi, na yi musu dirar mikiya a garin Gandawi. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China