in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya tashi daga Beijing don soma ziyararsa a kasashen Spaniya Argentina , Panama, Portugal,tare kuma da halartar taron kolin G20
2018-11-27 11:29:35 cri
Yau Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga nan birnin Beijing, don kai ziyayar aiki a kasashen Spaniya, Argentina, Panama, Portugal bisa gayyatar da sarki King Felipe VI na kasar Spaniya, da shugaban jamhuriyar Argentina Mauricio Macri, da shugaban jamhuriyar kasar Panama Juan Carlos Varela,da shugaban jamhuriyar kasar Portugal Marcelo Rebelo de Sousa suka yi masa, zai kuma halarci taron kolin kungiyar G20 karo na 13 da za a shirya a Buenos Aires, babban birnin kasar Argentina, bisa gayyatar da shugaba Mauricio Macri na Argentina ya yi masa. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China