in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yiwa ma'aikatan lafiya dubu 1 alluran riga kafin kamuwa da cutar Ebola a Uganda
2018-11-26 15:30:27 cri

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, kimanin ma'aikatan lafiya duba 1 dake yankunan da suka yi hadarin kamuwa da cutar Ebola a kasar Uganda ne aka yiwa alluran riga kafin kamuwa da cutar.

WHO ta kuma bayyana a cikin wata sanarwa cewa, ya zuwa an yiwa ma'aikatan lafiya da ragowar ma'aikatan dake sahun gaba wajen yaki da wannan cuta 1,175 cikin 2,000 da ake fatan yiwa riga kafin kamuwa da cutar a gundomomi biyar dake kan iyaka da Jamhuriyar demokiradiyar Congo(DRC).(Yaya Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China