in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Adadin wadanda suka mutu sanadiyyar hatsarin kwale kwale a Uganda ya karu zuwa 30
2018-11-25 20:05:56 cri
Adadin wadanda suka mutu sanadiyyar hatsarin kwale kwale a tafkin Victoria na Uganda a jiya Asabar, ya karu zuwa 30.

Mataimakin kakakin rundunar 'yan sandan Patrick Onyango, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua ta wayar tarho cewa, 'yan sanda da sojojin ruwa dake aiki tare da masu iyo, sun ceto mutane 27.

Kwale-kwale 2 ne suka nitse can cikin ruwan tafkin Victoria dake lardin Mukono na yankin tsakiyar kasar Uganda. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China