in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya jaddada cikakken goyon bayan gwamnati ga sassa masu zaman kansu
2018-11-01 20:00:34 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada cikakken goyon bayan gwamnatin sa, da tallafi, da kuma kulawa ga sassa masu zaman kan su, ta yadda za su kara samun ci gaba a dukkanin fannoni.

Shugaban wanda shi ne kuma babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban hukumar zartaswar rundunar sojojin kasar, ya bayyana hakan ne a Alhamis din nan, yayin da yake jagorantar wani taron karawa juna sani, game da batutuwan da suka shafi sassa masu zaman kan su.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China