in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude bikin baje kolin motoci na kasa da kasa na shekarar 2018 a Beijing
2018-04-26 14:56:21 cri

A jiya Laraba ne aka bude bikin baje kolin motocin kasa da kasa na shekarar 2018 a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasa ta Sin, bikin da ya samun halartar kamfanoni kimanin 1200 daga kasashe da yankuna guda 14.

Babban taken bikin na wannan karo shi ne "Motoci a sabon zamani", inda aka mai da hankali kan motoci masu amfani da wutar lantarki, da kuma rage nauyin motoci da dai sauran fasahohin zamani da aka yin amfani da su wajen kirar motoci. (Maryam)

1  2  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China