in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya ce ya kamata Sin da Rasha su kara inganta alakar abokantaka dake tsakaninsu
2018-10-17 19:29:16 cri

Yau Laraba a birnin Bejing, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da darektan ofishin shugaban kasar Rasha Anton Vaino, inda ya bayyana cewa, a halin da ake ciki yanzu, ya kamata kasashen biyu wato Sin da Rasha, su kara mai da hankali wajen raya kyakkyawar dangantaka da zumuncinsu mai karko, da ci gaba da zurfafa hadin-gwiwa tsakaninsu a fannoni daban-daban. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China